GOGGLE MAIL ko GMAIL a takaice ya kasance shine kan gaba a dukkan Email providers, kuma shine e-mail provider daya tal da yake bawa masu amfani da shi filin ajiyar files ɗin su har kimanin 15 GIGA BYTES wato mega dubu goma sha biyar kenan.
Kuma ya kasance shine mafi tsaro kuma mafi saurin isar da sakon a internet cikin sauki nan take, in kana da Google account zaka iya ajiye photo, videos, contacts, documents, credentials da duk wani abu da yake da muhimmanci a gare ka. Bugu da kari zai iya nuna maka duk inda wayar ka take koda ta bata matukar wannan email ya na kanta.
Yanzu sai mu je kai tsaye don sanin yadda ake bude Google account.
Da farko dai zaka shiga cikin browser naka sai ka rubuta google.com amma ina baka shawarar yin amfani da CHROME.
Sai ka danna Go ko ➡ daga nan zai kai ka wannan shafin ⬇
Sai ka danna Sign In daga na zai kai ka wannan shafin ⬇








No comments:
Post a Comment